Mustapha Baba Shehuri
Appearance
21 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023
11 Nuwamba, 2015 - 28 Mayu 2019
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Maiduguri (Metropolitan) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | 4 ga Yuli, 1961 (64 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Harshen uwa | Hausa | ||||||
| Karatu | |||||||
| Harsuna |
Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa | All Nigeria Peoples Party | ||||||
Mustapha Baba Shehuri (an haife shi a ranar 4 ga watan Yulin shekara ta 1961) ɗan siyasan Nijeriya ne wanda yake Ministan Tarayya na ma'aikatar noma da cigaban karkara.