Naveen Dominic
Naveen Dominic | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sudan ta Kudu, |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Neveen Dominic ta kasance yar'fim din Sudan ta Kudu, mai-shiri da kuma kasuwanci[1] da taimako kuma tana zaune ne a kasar Kanada.[2]
Rayuwarta
[gyara sashe | gyara masomin]An haife Dominic ce a kasar sudan ta kudu. Babban ta shahararren ɗan siyasa ne[3] sannan maman ta ƴar fim ce.[4] Q sanda take shekaru sha biyar 15 ne Iyayen ta da gidansu su kayi kaura zuwa Calgary, Canada a lokacin yakin da kasar ta ta shiga.[3] a watan Nuwamba shekarar dubu biyu da goma sha tara 2019, ita da kuma mijinta, a Nigerian also resident in Canada[5] welcomed their first baby.[6]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Kamfanin Nishadi
[gyara sashe | gyara masomin]Dominic itace ta farko daga yar'fim daga South Sudan da ta fito acikin shirin fim na kamfanin fim ta Najeriya wato Nollywood.[7] Ta shirya da kuma ta fito acikin fim din, "It’s A Crazy World," sannan aka bayyana a Maris na shekarar dubu biyu da goma sha tara 2019 ta hannun The Eagle Online, cewa zata dawo cigaba da aiwatarwa a Najeriya tun bayan barin ta.[8] Da ta dawo, ta fitar da shahararrun yan'fim din Nollywood kamar su Bob-Manuel Udokwu, Amanda Ebeye, Grace Amah, Moyo Lawal, Francis Odega, Tunbosun Aiyedehin, da Tochi Ejike Asiegbu a shirin ta na Nollywood TV series.[5] ta kasance acikin sana'ar fim tun shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da casa'in da tara 1999.[4]
Ta kasance mai-kwalliya a bikin New York Fashion Week (NYFW) shekarar dubu biyu da goma sha takwas 2018, wanda tayi wa Haifaffan Jamaika dake aikin design a garin New York, Glenroy March.[9]
Kirkiren kasuwanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kafa da kuma kasancewa CEO na kamfanin Neveen Dominic Cosmetics, wanda ke a Calgary, Alberta, Canada, tare da rassa na samar da kayyakin kamfanin a United States da Germany.[2] A watan Aprilu, shekarar dubu biyu da goma sha tara 2019, ta bayyana Tsarin ta na fara gudanar da kamfanin ta a Najeriya da Ghana.[7][10][11]
A littafin rayuwarta da aka yi wa lakabi da, "Beauty From The Ashes of War," ta bayar da labarin tarihin rayuwarta amatsayin mai neman mafaka yar'kasar South Sudan da yadda ta fara aikin ta na kwalliya wanda babban dalilin shine dan karfafa mata.[8]
Taimako
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin annobar COVID-19 lockdown, ta zo da wani tsari na yadda zata ciyar da mutane sama guda dubu biyar 5,000 a ƙasar Najeriya. Leadership News sun ruwaito tana fadin,
"...Ta rayuwa a Najeriya Dan gudanar da aiki amma katsam sai na shiga cikin kauna da irin yadda matasan kasar ke kirkiran kasuwanci, wannan n'a daga cikin dalilin dana ke son in bayar da gudunmuwa ta."
Hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Neveen Dominic Archived 2020-10-22 at the Wayback Machine
- Beauty from the Ashes of War: A Testimony of God’s Love and Dreams Come True
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Neveen Dominic Cosmetics Debuts the Juba Collection to Cater to Darker-Skinned Beauties". Press Release (New York). March 28, 2017. Archived from the original on October 10, 2020. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 2.0 2.1 2.2 Medeme, Ovwe (May 23, 2020). "Neveen Dominic Puts Smiles On Nigerians Faces, To Feed 5,000 People". Independent. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 3.0 3.1 Dallimore, Rebecca (April 2, 2018). "From Refugee to CEO". 360Makeup. Archived from the original on August 5, 2019. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 4.0 4.1 "Meet Neveen Dominic, The Sudanese Filmmaker With A Passion For Nollywood". Independent. February 16, 2019. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 5.0 5.1 EB. "South Sudanese Actress, Neveen Dominic Returns to Premiere 'It's A Crazy World'". News of Africa. Archived from the original on March 21, 2019. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ Chioma, Ella (November 16, 2019). "Actress, Neveen Dominic welcomes first child in Canada". Kemi Filani News. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 7.0 7.1 Laba, Eseoghene (April 2, 2019). "Neveen Dominic storms Nigeria with new brand of cosmetics". Retrieved October 10, 2020.
- ↑ 8.0 8.1 "Neveen Dominic becomes first Sudanese in Nollywood". The Eagle Online. March 22, 2019. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ "Jamaican-born Designer Glenroy March presents latest collection at NY Fashion Week". South Florida Caribbean News. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ Prance-Miles, Louise (April 4, 2019). "Sudanese Actress Neveen Dominic Launches Cosmetics Brand in Nigeria". Global Cosmetics News. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ "Neveen Dominic storms Nigeria with new brand of cosmetics". Latest Nigerian News. Guardian. April 2, 2019. Retrieved October 10, 2020.
- ↑ "Neveen Dominic supports Nigerians with cash on Instagram". The Sun. May 23, 2020. Retrieved October 10, 2020.
{{DEFAULTSORT:Dominic, Naveen]]