Ngalda River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ngalda River
Labarin ƙasa
Kasa Najeriya
yankin kofin Ngalda wanda ya hadu da Ngaji

Kogin Ngalda kogi ne wanda ke da tushensa a garin kasuwanci na al'ummar Ngalda, a karamar hukumar Fika ta jihar Yobe wanda kuma ya hade da kogin Ngaji mai nisan kilomita 40 daga arewa.[1][2] Ambaliyar ruwa ta 2022 daga kogin ta sa mutane sama da 1000 sun rasa matsuguni. [3] [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Flood destroys 300 houses in Yobe" . Daily Trust . 2019-08-10. Retrieved 2022-12-24.
  2. Usman, Shehu (2019-08-10). "Flood submerges over 300 houses, destroys farmlands, foodstuff in Yobe" . Daily Post Nigeria. Retrieved 2022-12-24.
  3. "tributary of Ngalda River – Newspad" . Retrieved 2022-12-24.
  4. https://dailytrust.com/flood-destroys-300-houses-in-yobe-2/