Ngozi Ezeocha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ngozi Ezeocha
Rayuwa
Haihuwa 12 Oktoba 1973 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ngozi Ezeocha (an haife ta a ranar 12 ga wata Oktoba, 1973) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya ce wadda ke buga wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya.[1] Ta bugawa tawagar kasar Najeriya wasa a gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekarar 1991,[2] da kuma gasar cin kofin duniya ta mata ta shekarar 1995 ta FIFA.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. FIFA Women's World Cup Sweden 1995-Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007.
  2. FIFA Women's World Cup Sweden 1995-Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995.]] FIFA. 1995. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007.
  3. FIFA. 1995. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007.
  4. FIFA Women's World Cup Sweden 1995-Teams". FIFA Women's World Cup Sweden 1995. FIFA. 1995. Archived from the original on 2 July 2015. Retrieved 28 September 2007.

Hanyoyi na Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]