Jump to content

Nicky Adams

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nicky Adams
Rayuwa
Cikakken suna Nicholas William Adams
Haihuwa Bolton, 16 Oktoba 1986 (38 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bury F.C.2005-20087712
  Wales national under-21 football team (en) Fassara2007-200850
Leicester City F.C.2008-2010300
Rochdale A.F.C. (en) Fassara2009-2009141
Leyton Orient F.C. (en) Fassara2010-201060
Rochdale A.F.C. (en) Fassara2010-2010110
Brentford F.C. (en) Fassara2010-201170
Rochdale A.F.C. (en) Fassara2011-2012604
Crawley Town F.C. (en) Fassara2012-2014468
Bury F.C.2014-2015381
Rotherham United F.C. (en) Fassara2014-201471
Northampton Town F.C. (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
nicky adams
Nicky Adams

Nicky Adams, (an haife shi a kasar Ingila) ya kasance ƙwararren dan wasan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Ingila, wanda ke buga gefe a gasar Northern Premier League a kungiyar wasan kwallon kafa na Radcliffe. Duk da cewa ya kasance haifaffen kasar Ingila, ya wakilci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Wales na 'yan ƙasa da shekaru 21.

Adams ya fara taka leda a matsayin kwararren dan wasa a shekara ta 2005 a Bury. Sannan har wayau ya taa leda a kungiyoyin wasan kwallon kafa irinsu Bury, Leicester City, Brentford, Rochdale, Crawley Town, Rotherham United da kuma Carlisle United.

An haifi Adam a garin Bolton, Greater Manchester A karshen kakar wasa ta bana, Adams ya lashe kyautar matashin dan wasa na shekara, bayan da ya samu kuri'u mafi yawa. Bayan da ya lashe matashin dan wasan na shekara, an ba shi sabuwar yarjejeniya don ci gaba da zama a Bury,ammaa a watan Yuni, Adams ya ki amincewa.

An haifi Adams a Bolton, Greater Manchester.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.