Nura Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nura Abdullahi
Rayuwa
Haihuwa Kachia, 17 ga Augusta, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
A.S. Roma (en) Fassara-
Spezia Calcio (en) Fassara-
A.C. Perugia Calcio (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Nura Abdullahi (An haife shine a ranar 17 ga watan Agusta na shekarar ta 1997) shi ne tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Ayyukan klub[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasan farko na Serie B na Perugia a ranar 3 ga watan Fabrairu shekara ta 2018 a wasansu da Cittadella .

Nura Abdullahi ya yi ritaya a watan Afrilu na shekara ta 2019 a kan likita.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]