Oando

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oando
Bayanai
Suna a hukumance
Oando
Iri kamfani
Masana'anta petroleum industry (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Ƙaramar kamfani na
Ma'aikata 300
Harshen amfani Turanci
Kayayyaki
Mulki
Hedkwata Lagos
Mamallaki Oando
Financial data
Haraji 449,800,000,000 ₦ (2013)
Tarihi
Ƙirƙira 1956
oandoplc.com

Oando babban Kamfani ne dake Kasar Nijeriya kuma yanada rassa daban daban dake cikin kasar a kusan duk jihohi. Kamfanin Oando babban kamfanin dake saida man fetur, Kalanzir, bakin Mai ne dama sauransu.