Oba na Lagos
Appearance
|
position (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
ruler (en) |
| Farawa | 1630 |
| Suna a harshen gida | Oba (king) of Lagos |
| Position holder (en) | Rilwan Akiolu |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Lagos, |


Oba (Sarki) na Lagos ya kasan ce shine shugaban gargajiya, na Jihar Lagos, garin Yarbawa dake a gabar teku wanda yakaiga zama birni mafi yawan alumma a nahiyar Afirka bayan samun suna Jihar Lagos tazama cibiyar hada-hadar kudi da kasuwanci a kasar Nijeriya. Sarkin bashi da wani karfi na siyasa, amma ana nemansa amatsayin mai bada shawara mai taimako ga yan'siyasa wadanda ke neman wani abu a hannun mazauna Jihar ta Lagos. Baccin wasu girma da ayyuka da yake dashi, Oba yana taimakawa sosai a wurin Eyo festival da kuma shiga cikin tallata yawon bude ido a garin a madadin birnin, yakan fadi cewa, "yakamata kaje Lagos".