Jump to content

Rilwan Akiolu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rilwan Akiolu
Oba na Lagos

Rayuwa
Haihuwa Lagos, 29 Oktoba 1943 (80 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Sana'a
Imani
Addini Mabiya Sunnah

Rilwan Babatunde Osuolale Aremu Akiolu (an haife shi a 29 ga watan Oktoba, 1943) shine shugaban garjiya Oba (Sarki) na Jihar Lagos wanda da yarbanci ake kira da Oba na Lagos.

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.