Obong Okon Ita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Obong Okon Ita
Bayanai
Ƙasa Najeriya

Obong Okon Ita wani sarkin Ibibio ne na Masarautar Ibom mai kujerar mulki a Obot Okon Ita.Masarautar tasa ta kasance tsakanin jihohin Abia na yanzu da Akwa Ibom a kudu maso gabashin Najeriya.Shi ne mahaifin Akakpokpo Okon da Akpan Okon wadanda suka yi fafutukar ganin sun sami sarautar masarautar Ibom.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]