Ojuwoye, Mushin
Appearance
Ojuwoye, Mushin | ||||
---|---|---|---|---|
Wikimedia duplicated page (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Legas |
Mushin wata unguwa ce da ke cikin birnin Legas, tana cikin jihar Legas ta Najeriya, kuma tana ɗaya daga cikin kananan hukumomin Najeriya 774. Tana nan 10 kilomita arewa da tsakiyar birnin Legas, kusa da babban titin zuwa Ikeja, kuma yanki cee mai cike da cunkoso da gidaje marasa inganci.[1] Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006 tana da mazauna 633,009. Cibiyar Mushin tana kusa da Garin Ojuwoye.
Kalmar Mushin a yammacin Najeriya, ta samo asali ne daga zabar 'ya'yan itacen Ishin wanda ke nuna nau'in 'ya'yan itace guda biyu: "mu", ma'ana "zabi" da "Ishin", wanda shine 'ya'yan itace.[2] The Great King of Mushin is Oba Fatai Ayinla Aileru II (JP), Permanent Member of the Council of Obas in Lagos State.