Jump to content

Olabisi Afolabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olabisi Afolabi
Rayuwa
Haihuwa Ilorin da Kwara, 31 Oktoba 1975 (48 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da dan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
yar wasan wasace
Olabisi Afolabi

Olabisi ("Bisi") Afolabi (An haife ta ranar 31 ga watan Oktoba, 1975) a Ilorin. Ita ce tsohuwar mace ƴar tsere kuma mai buga wasa daga Najeriya, wacce ta kware a kan mita 400 yayin aikinta. Ta kasance memba daga cikin 'yan wasan Najeriya da suka ci lambar azurfa a gasar Olympics ta shekarar 1996 mita 4 x 400. Ta lashe gasar matasa ta duniya a shekara ta 1994. Tana kuma da lambar azurfa daga wasannin Afirka na 1999 da kuma tagulla daga wasannin Afirka na 1995.

Yanzu tayi aure kuma tana da yara

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.