Oladosu Oshinowo
Appearance
(an turo daga Oladosu oshinowo)
Oladosu Oshinowo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Legas, ga Yuli, 1941 |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Mutuwa | ga Augusta, 2013 |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Oladosu Oshinowo ya kasance dan siyasa a Nijeriya ne, kuma shine na farkon kakakin majalissar jihar Legas daga 1979 zuwa 1983 [1] [2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.