Jump to content

Olubunmi Ayodeji Adetunmbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olubunmi Ayodeji Adetunmbi
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Olubunmi (mul) Fassara
Sunan dangi Ayodeji
Shekarun haihuwa 1955
Harsuna Turanci
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da mamba a majalisar dattijai ta Najeriya
Ilimi a Jami'ar Ibadan
Ɗan bangaren siyasa All Progressives Congress
Personal pronoun (en) Fassara L485

Olubunmi Ayodeji Adetumbi, (an haife shi ranar 22 ga watan Agustan 1955)[1] ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanata ne a Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta 9 inda yake wakiltar mazaɓar Ekiti ta Arewa[2] a ƙarƙashin tutar jam'iyyar All Progressive Congress.[3][4]

Rayuwar Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓi Adetunmbi a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, a matsayin Sanata mai wakiltar Ekiti ta Arewa da mai ci, Sanata Duro Faseyi, inda Adetunmbi ya samu ƙuri’u 60,689, yayin da Faseyi ya samu ƙuri’u 49,209.[5][6]

Ya kuma kasance tsohon ɗan majalisar dattawa a majalisar dattijai ta 7 da ta shafe shekara ta 2011-2015 inda ya samu lambar yabo ta mafi kyawun sanata na 7 na shekara.[7]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Adetumbi ranar 22 ga watan Agustan 1955.[1] Ya halarci Jami'ar Ibadan.[7] Yana da BSc a fannin Tattalin Arziƙi na Noma sannan kuma yana da MSc a fannin Tattalin Arziƙi.[8]

Kyaututtuka da karramawa

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kyaututtukan Majalisar Dattijai na Media Corps don Legislative Intellectualism (2014).[8]
  1. 1.0 1.1 https://www.nassnig.org/
  2. https://mindscopeafrica.blogspot.com/2018/09/senator-olu-adetunmbi.html?m=1
  3. https://dailypost.ng/2019/03/11/inec-releases-names-house-reps-elect-full-list/
  4. https://saharareporters.com/2021/07/21/department-state-services-didn%E2%80%99t-follow-due-process-sunday-igboho-%E2%80%93-apc-senator
  5. https://elections.civicmedialab.ng/stateresult.php?code=ng-ek[permanent dead link]
  6. https://www.pressreader.com/nigeria/thisday/20190225/281930249267111
  7. 7.0 7.1 "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-08-01. Retrieved 2023-04-04.
  8. 8.0 8.1 https://www.nassnig.org/