Omoowa Omoregie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omoowa Omoregie
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Omoowa Omoregie ta kasan ce yarwasan wasan Taekwondo' yar Najeriya ce da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar tagulla a Gasar Taekwondo ta Afirka ta 2009 a cikin –53 kilogiram na.

Aikin wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Omoregie ya shiga cikin 53 kg a Gasar Taekwondo na Afirka na 2009 wanda aka gudanar a Yaoundé, yana zuwa na 3, ta sami lambar tagulla.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]