Jump to content

Ourofan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ourofan

Wuri
Map
 14°05′00″N 8°08′00″E / 14.0833°N 8.1333°E / 14.0833; 8.1333
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Maradi
Department of Niger (en) FassaraTessaoua (sashe)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 368 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ourofan (Ourofané) birni ne, da ke yankin Maraɗi, a Sashen Tessaoua a kudu ta tsakiyar Nijar. Ourofan yana da tarin makiyaya Kel Owey Abzinawa, Fulani da Hausawa, Ourofan yana rayuwa a matsayin al'ummar noma kuma yana tsayawa kan kiwo da dabbobi da hanyoyin kasuwanci. Garin, a tarihi a cikin yankin Sahel, a yau yana gab da mamaye hamadar Sahara.

Abokan hulɗa na duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Birnin Chimay na Belgium yana da haɗin gwiwar ci gaba da Ourofan.[1]