Buzaye
Appearance
ⵎⵂⵗ Imuhăɣ / ⵎⵛⵗⵏ Imašăɣăn / ⵎⵊⵗⵏ Imajăɣăn / ⴾⵍ ⵜⵎⴰⵣⵗⵜ Kel Tamajeq | |
|---|---|
|
| |
| Jimlar yawan jama'a | |
| 3,200,000 | |
| Yankuna masu yawan jama'a | |
| Nijar, Mali, Burkina Faso, Aljeriya, Libya, Muritaniya, Najeriya da Misra | |
| Harsuna | |
| Harsunan Azinawa | |
| Addini | |
| Mabiya Sunnah | |
| Kabilu masu alaƙa | |
|
ƙabila, Abzinawa da indigenous peoples of Africa (en) |
Kel Tamasheq ⴾⵍⵜⵎⴰⵣⵗⵜ طوارق | |
|---|---|
|
| |
| Jimlar yawan jama'a | |
| c. 3 million | |
| Yankuna masu yawan jama'a | |
| 2,116,988 (8.7% of its total population)[1] | |
| 536,557 (2.6% of its total population)[2] | |
| 370,738 (1.85% of its total population)[3] | |
| 25,000–150,000 (0.36% of its total population) | |
| 2,000 (nomadic, 0.018% of its total population) | |
| Harsuna | |
| Tuareg languages (Tafaghist, Tamahaq, Tamasheq, Tamajeq, Tawellemmet), Maghrebi Arabic, French, Hassaniya Arabic | |
| Addini | |
| Islam | |
| Kabilu masu alaƙa | |
| Other Berbers, Hausa people | |


Abzinawa ko Buzaye ( Larabci: طوارق, wani lokacin ana rubuta Touareg a Faransanci, ko Twareg a Turanci) ƙabilar Berber ce . Abzinawa a yau galibi suna rayuwa ne a Afirka ta Yamma, amma sun taɓa zama makiyaya waɗanda suka ƙaura cikin Sahara . Sun yi amfani da nasu rubutun da aka sani da tifina ɤ .
A yau akasarin Buzaye Musulmai ne . Babban malaminsu shine mace . Mazajen Abzinawa suna amfani da mayafi, to amma ba mata ba. Iyalinsu matrilinear ce .
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Ba-abziniya
-
Buzaye
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Niger: 11% of 18.6 million
- ↑ Pascal James Imperato; Gavin H. Imperato (2008). Historical Dictionary of Mali. Scarecrow. p. lxxvii. ISBN 978-0-8108-6402-3., Mali: 3% of 17.9 million population
- ↑ "The World Factbook". Central Intelligence Agency. Archived from the original on 2020-04-24. Retrieved 2016-10-08., Burkina Faso: 1.9% of 19.5 million
