Papy (fim na 2009)
Appearance
Papy (fim na 2009) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Ƙasar asali | Beljik, Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango da Faransa |
Characteristics | |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Djo Tunda Wa Munga |
Marubin wasannin kwaykwayo | Djo Tunda Wa Munga |
Samar | |
Mai tsarawa | Djo Tunda Wa Munga |
Director of photography (en) | Inigo Westmeier (en) |
Muhimmin darasi | Kanjamau |
External links | |
Specialized websites
|
Papy fim ne da aka shirya shi a shekarar 2009 wanda Djo Tunda Wa Munga ya ba da umarni. An sake shi a ranar 27 ga watan Yuli 2009 a bikin Fim na Zanzibar.[1]
Labarin fim
[gyara sashe | gyara masomin]Papy ya gano yana da AIDS. Matarsa da danginsa sun ƙi shi, ba zai iya zuwa aiki ba kuma dole ne ya kula da 'ya'yansa. Don samun damar samun maganin cutar kanjamau, dole ne wani daga cikin danginsa ya raka shi, amma ba shi da kowa. Bacin rai sai ya dauki wani mara gida don ya taka rawa a matsayin kawunsa. Papy ya samun magungunansa.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ African Film Festival of Cordoba-FCAT (license CC BY-SA)