Parlons Grand-mère

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Parlons Grand-mère
Asali
Lokacin bugawa 1989
Ƙasar asali Senegal
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Djibril Diop Mambéty (en) Fassara
Muhimmin darasi Sinima a Afrika
External links

Parlons Grand-mère gajeren fim ne na shekarar 1989 na Senegal.

Djibril Diop Mambéty ya biyo baya kuma ya ɗauki hoton fim din Yaaba, fim din Idrissa Ouédraogo na biyu.

Wani shirin bidiyo mai cike da labaran ban dariya dangane da illolin da ke tattare da daukar fim a Burkina Faso.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]