Paul Aimson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paul Aimson
Rayuwa
Haihuwa Prestbury (en) Fassara, 3 ga Augusta, 1943
ƙasa Birtaniya
Mutuwa Christchurch (en) Fassara, 9 ga Janairu, 2008
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Manchester City F.C.1960-1964164
York City F.C. (en) Fassara1964-19667743
Bury F.C.1966-19673111
Bradford City A.F.C. (en) Fassara1967-19682311
Huddersfield Town A.F.C. (en) Fassara1968-19693813
York City F.C. (en) Fassara1969-197314255
Colchester United F.C. (en) Fassara1973-197442
AFC Bournemouth (en) Fassara1973-197392
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Paul Aimson (an haife shi a ranar 3 ga watan Agustan 1943 - ya mutu a ranar 9 ga watan Janairun 2008) kuma dan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ingila. Dan wasa ne mai zarra kuma daya daga cikin zakakurai a York City, wanda ya samu nasarar kwallo 113 a wasanni 249 a cikin dukkan Kwabzawa wato competition a kulob dinsa.

Aimson ya kasance dan wassa mai nema wato striker a Manchester City, Bury, Bradford City, Huddersfield Town, AFC Bournemouth da kuma Colchester United, tsakanin shekarar 1961 zuwa 1972.


Cigabansa a harkar kwallo[gyara sashe | gyara masomin]

Rayuwa daga Bisani[gyara sashe | gyara masomin]

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Aimson ya mutu yana Dan shekara 64 a sakamakon ciwon zuciya a ranar 9 ga watan Janairun 2008, a wata asibiti dake kusa da gidanshi a cikin garin Christchurch.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.yorkpress.co.uk/sport/1955680.paul-aimson-dies/