Jump to content

Paulinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paulinho
Rayuwa
Cikakken suna José Paulo Bezerra Maciel Júnior
Haihuwa São Paulo, 25 ga Yuli, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Audax São Paulo Esporte Clube (en) Fassara2004-2005
FC Vilnius (en) Fassara2006-2007385
  ŁKS Łódź (en) Fassara2007-2008170
Red Bull Bragantino (en) Fassara2009-2010286
  S.C. Corinthians Paulista (en) Fassara2010-20138634
  Brazil national football team (en) Fassara2011-20185613
Tottenham Hotspur F.C. (en) Fassara2013-2015456
Guangzhou F.C. (en) Fassara2015-20176317
  FC Barcelona2017-Disamba 2018349
Guangzhou F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2018-Disamba 20181913
Guangzhou F.C. (en) Fassaraga Janairu, 2019-ga Yuni, 20214931
Al-Ahli Saudi FC (en) Fassaraga Yuli, 2021-Satumba 202142
  S.C. Corinthians Paulista (en) Fassaraga Janairu, 2022-2024356
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 15
Nauyi 71 kg
Tsayi 182 cm
Paulinho
Paulinho

José Paulo Bezerra Maciel Júnior (An haife shi ranar 25 ga watan Yuli 1988), wanda aka fi sani da Paulinho, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Sport Corinthians Paulista. Shi ma tsohon dan wasan Brazil ne, inda ya buga wasanni 56 tsakanin 2011 da 2018.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Jose Paulinho
Paulinho vs David Luiz 2012 FIFA Club World Cup