Raïs M'Bolhi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Raïs M'Bolhi
Raïs M'Bolhi.JPG
Rayuwa
Cikakken suna Adi Raïs Cobos Adrien Ouahab M'Bolhi
Haihuwa Faris, ga Afirilu, 25, 1986 (34 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Lamban wasa 92
Nauyi 82 kg
Tsayi 189 cm
Imani
Addini Musulunci

Raïs M'Bolhi (an haife shi a shekara ta 1986 a birnin Paris, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2010.