Jump to content

Raila A Odinga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Raila A Odinga
2. Prime Minister of Kenya (en) Fassara

17 ga Afirilu, 2008 - 9 ga Afirilu, 2013 - no value →
Minister of Roads, Public Works and Housing (en) Fassara

14 ga Janairu, 2003 - 21 Nuwamba, 2005 - Soita Shitanda (en) Fassara
Secretary for Energy and Petroleum (en) Fassara

11 ga Yuni, 2001 - 30 Disamba 2002
Francis Masakhalia (en) Fassara - Simeon Nyachae (en) Fassara
Member of the National Assembly (en) Fassara

29 Disamba 1992 - 17 ga Janairu, 2013
Philip Leakey (en) Fassara
District: Langata Constituency (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Maseno (en) Fassara, 7 ga Janairu, 1945 (79 shekaru)
ƙasa Kenya
Ƙabila Luo people (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Jaramogi Oginga Odinga
Abokiyar zama Ida Odinga (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Leipzig
Magdeburg Institute of Technology (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Duluo
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, university teacher (en) Fassara da ɗan kasuwa
Employers Kenya Bureau of Standards (en) Fassara  (1974 -  1982)
Imani
Jam'iyar siyasa Orange Democratic Movement (en) Fassara
Azimio La Umoja (en) Fassara

Raila Amolo Odinga (an haife ta 7 ga watan Janairun shekara shi 194) dan siyasa ne a kasar Kenya ce wacce ta yi aiki a matsayin Firayim Minista na Kenya daga shekara ta 2008 zuwa shekara ta 2013. [1] Ya kasance memba na majalisar (MP) na mazabar Langata daga 1992 zuwa 2013 kuma ya kasance Shugaban adawa a Kenya tun 2013.[1] Shi ne shugaban jam'iyyar Azimio la Umoja-One Kenya Coalition Party .

Odinga ya tsaya takarar Shugabancin kasar Kenya sau biyar, ba tare da wani qoqarin samun nasara ba. Kowanne lokaci, Odinga yana zargin anyi magudin a zabe.

  1. "Biography: Raila Odinga". raila-odinga.com. Archived from the original on 18 February 2013. Retrieved 6 September 2014.