Jump to content

Rasem Badran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rasem Badran
Rayuwa
Haihuwa Jerusalem, 1945 (78/79 shekaru)
ƙasa Mandatory Palestine (en) Fassara
Jordan
State of Palestine
Ƴan uwa
Mahaifi Q12205869
Karatu
Makaranta Technical University of Darmstadt (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a injiniya da Masanin gine-gine da zane
Kyaututtuka


Rasem Badran

Rasem Jamal Badran (Arabic;an haife shi a shekara ta 1945 a Falasdinu)masanin gine-gine ne na Saudi Arabiya/Jordan na asalin Palasdinawa wanda ayyukansa sun dogara ne akan tsarin tsari wajen bayyana Gine-gine a matsayin ci gaba da tattaunawa tsakanin bukatun zamani da dabi'un al'adun tarihi.