Rashidat Sadiq
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Jahar Ibadan, 3 ga Janairu, 1981 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
University of Connecticut (en) Oklahoma State University (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
power forward (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 78 kg | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 189 cm | ||||||||||||||||||||||||||
Rashidat Odun Sadiq (an haife ta 3 ga watan Janairu 1981 a Ibadan ) ita ce ’yar ƙwallon kwando ta mata a Nijeriya.[1] Ta yi wasa a Amurka tare da Jami'ar Connecticut Huskies da Oklahoma State Cowgirls. Ta kuma taka leda tare da ƙungiyar ƙwallon kwando ta mata ta ƙasa ta Najeriya a gasar Olympics a, lokacin bazara ta shekarar 2004 da kuma Wasannin Commonwealth na shekarar 2006.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Rashidat Sadiq at WNBA.com