Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Ray Charles
Raymond Charles Robinson ko Ray Charles mawaƙin ƙasar Amurika ne. An haifi Ray Charles a birnin Albany a Jihar Georgia dake ƙasar Amurika.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.