Jump to content

Rofiat Imuran

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rofiat Imuran
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 17 ga Yuni, 2004 (20 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sunshine Stars F.C. (en) Fassara-ga Yuni, 2021
Rivers Angels F.C. (en) Fassaraga Yuli, 2021-Oktoba 2022
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassaraga Augusta, 2022-ga Augusta, 202240
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta NajeriyaSatumba 2022-40
  Stade de Reims (en) FassaraOktoba 2022-62
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 165 cm

Rofiat Imuran (an haife ta a ranar 17 ga watan Yunin shekara ta 2004) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Najeriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida . T[1] taka leda a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya.

[2] ta shiga gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA U-20 . [3]

T[4] taka leda a Stade de Reims . [5] [6] [7]

A ranar 16 ga watan Yunin Shekara ta 2023, an haɗa ta cikin ƴan wasa guda 23 na Najeriya don Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta FIFA ta 2023. [8]

  1. Alao, Seyi (2022-09-05). ""They are the future of Super Falcons" — Waldrum praises Imuran, Deborah and others". Latest Sports News In Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  2. "Falconets' Coach Names World Cup Squad As Team Depart For Costa Rica". channelstv.com.
  3. "Falcons chance excites Imuran". Punch Newspapers (in Turanci). 2023-02-23. Retrieved 2023-04-01.
  4. Erons, Imhons (2022-10-13). "Official: Stade de Reims sign two Nigeria u20 Women World Cup stars - Soccernet NG". Soccernet.ng (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  5. Dairo, Fisayo (2022-10-14). "Super Falcons stars Imuran, Demehin set for Reims debut". ACLSports (in Turanci). Archived from the original on 2023-04-01. Retrieved 2023-04-01.
  6. Agberebi, James (2022-10-14). "Falconets Stars Demehin, Imuran Join French Club Stade de Reims". Complete Sports (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  7. Oyebola, Mike (2022-10-13). "Transfer: French club, Stade Reims sign Falconets duo". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-01.
  8. Ryan Dabbs (2023-06-14). "Nigeria Women's World Cup 2023 squad: most recent call ups". fourfourtwo.com (in Turanci). Retrieved 2023-06-20.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]