Ruga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ruga gidaje ne da ake samu a cikin dazuzzuka wanda fulani ke zama suyi rayuwa a ciki. Ruga mazauni ne da Fulani kan zauna don rayuwa.[1]

Za'a iya kiran shi da gari amma na fulani sabod yana da kama da gari irin wanda kowa ya sani kuma ake rayuwa a ciki. Misali munada garuruwa irin na Hausawa kamar kace:

  1. Zariya
  2. Kano
  3. Zamfara
  4. Jos

Misalin ruga wato gururwan fulani

  1. Rugar Ardo
  2. Rugar Baffa
  3. Rugar Jada
  4. Rugar Mati

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]