Sadegh Hedayat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sadegh Hedayat
Rayuwa
Haihuwa Tehran, 17 ga Faburairu, 1903
ƙasa Iran
Mazauni rue Championnet (en) Fassara
Harshen uwa Farisawa
Mutuwa Faris, 4 ga Afirilu, 1951
Makwanci Père Lachaise Cemetery (en) Fassara
Yanayin mutuwa Kisan kai (asphyxia (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Dar ul-Funun (en) Fassara
Harsuna Farisawa
Faransanci
Sana'a
Sana'a marubuci, mai aikin fassara, Marubuci, maiwaƙe da prose writer (en) Fassara
Muhimman ayyuka The Blind Owl (en) Fassara
Artistic movement Gajeren labari
IMDb nm0373119

Sadegh Hedayat (17 ga Fabrairu, 1903, a Tehran - 9 ga Afrilu, 1951, a Faris ) marubuci ne kuma mai fassara ɗan Iran. Ya kasance farkon sahun gaba a rubutun zamani na ƙasar Iran. Labarin makaho shine mafi shaharar littafinsa.

Sadegh Hedayat

Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]