Jump to content

Safar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Safar
calendar month (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na watan Hijira
Mabiyi Muharram
Ta biyo baya Rabi' al-Awwal
Series ordinal (en) Fassara 2
Muslims calendar (2007)

Safar (Larabci صفر), shi ne wata na biyu cikin jerin watannin musulunci. Kalmar Safar na nufin "ba komai". Na nufin lokacin da ba komai gidajen mutane. Na kuma nufin "Lokacin Iska" lokacin da ake matukar shekar da guguwa a shekara. Mafiya yawan watannin musulunci an sa musu suna ne sakamakon yanayin da suke zuwa a cikin sa a shekara.

Ranakun tarihi a watan Safar

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ranar 1 ga Safar, Fursunonin Karbala suka shiga masarautar Sarki Yazidu a Siriya.
  • Ranar 6 Safar, Harbin Sukaina yar Hussain, (Karamar 'yar Sayyadina Husaini) a Karbakal.
  • Ranar 13 Safar, Rasuwar Sukaina.
  • Ranar 16 Safar 609, Yakin Nabas da Tolosa.
  • Ranar 20 ko 21 Safar, Ranar Arba'in, (cika kwana arba'in na Ashura).
  • Ranar 23 Safar, Haihuwar Imam Muhammad al-Bakir.
  • Ranar 27 Safar, Hijirar Annabi

Muhammad (S.A.W) daga Makka zuwa Madina.

  • Ranar 28 Safar, Fara Rashin Lafiyar Annabi Muhammad (S.A.W) da kuma Shahadar Imam Hassan dan Sayyadina Aliyu (r.a).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.