Jump to content

Samantha Ruth Prabhu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Samantha Ruth Prabhu
Rayuwa
Haihuwa Chennai, 28 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Indiya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Naga Chaitanya (en) Fassara  (2017 -  2021)
Karatu
Makaranta Panimalar Engineering College (en) Fassara
Anna University (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Commerce (en) Fassara
Harsuna Talgu
Tamil (en) Fassara
Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da darakta
Kyaututtuka
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm3606487

Samantha Ruth Prabhu[1] (an haife ta ne a ranar 28 Ga watan Afrilu a shekarar 1987)[2] yar wasan Indiya ce wacce ke aiki da kungiyar fina-finan Telugu da Tamil.[3]Ita ce wadda ta samu lambobin yabo da dama da suka hada da Nandi Awards guda biyu, da lambar yabo ta Filmfare Awards South, Awards SIIMA shida da lambar yabo ta jihar Tamil Nadu.

  1. https://www.ndtv.com/entertainment/samantha-ruth-prabhu-and-naga-chaitanya-announce-separation-2561388
  2. https://timesofindia.indiatimes.com/entertainment/tamil/movies/news/is-samantha-now-the-second-highest-paid-actress/articleshow/90104119.cms
  3. https://www.gqindia.com/entertainment/content/nayanthara-to-samantha-prabhu-check-out-10-highest-paid-south-actresses-right-now