Samaru Kataf
Samaru Kataf | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Ƙasa | Najeriya | |||
Language used (en) | Yaren Tyap | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna |
Chenkwon ( Samaru Atyap ; Hausa: Samaru Kataf) gari ne da ke a gundumar Jei, a ƙaramar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Lambar gidan waya na yankin ita ce 802.[2]
Mutane[gyara sashe | gyara masomin]
(Duba cikakkiyar maƙalar mutanen Atyap anan: Atyap people)
Ƙungiya mafi rinjaye a garin su ne mutanen Atyap. Ana iya samun sauran al'ummomin Najeriya a garin.
Harshe[gyara sashe | gyara masomin]
(Duba cikakkiyar maƙalar yaren mutanen Atyap anan: Tyap language)
Babban yaren da ake magana da shi a garin shine yaren Tyap. Sauran harsunan da ake magana da su sun haɗa da Hausa da Ingilishi.
Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]
Ta fuskar ilimi, garin na da Kwalejin Fasaha, Tafawa Balewa Memorial Commercial College (wadda aka kafa 1988)[3] da Makarantar Fasahar Noma, Nuhu Bamalli Polytechnic, dake Matakama (Tagama). [4]
Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Samaru, Zonkwa, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved September 1, 2020.
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
- ↑ "Approved and Accredited Technical Colleges". National Board for Technical Education. Archived from the original on October 31, 2020. Retrieved September 1, 2020.
- ↑ NA, Maurice; Al, et (October 1, 2013). "Seroprevalence of bovine brucellosis in northern Plateau State, North Central Nigeria". Asian Pacific Journal of Tropical Disease. 3 (5): 337–340. Retrieved September 1, 2020.