Sandra Achun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sandra Achun
Rayuwa
Cikakken suna Sandra Achums
Haihuwa Imo, 19 Nuwamba, 1967 (56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm1297834

Sandra Achums ƴar Najeriya ce ma'aikaciyar tashar talabijin, mai son taimakon jama'a, kuma mafi mahimmanci, ƙwararriyar 'yar fim.[1][2][3]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Sandra Achums an haife ta ne a cikin jihar Imo wacce take a kudu maso gabashin yankin yammacin Afirka; Najeriya. Tana da karatun firamare, na sakandare da na gaba da sakandare duk a jihar Legas, ta halarci kwalejin jihar Isolo Lagos.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Who Is Sandra Achums? | Biography | Profile\ History Of Nollywood Actress Sandra Achums – Daily Media Nigeria". dailymedia.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2017-12-01. Retrieved 2017-11-30.
  2. Rucky. "Veteran Actress, Sandra Achums Welcomes Baby Boy In Germany (Photos) - Naija news Naij news". ngr.ng (in Turanci). Archived from the original on 2020-12-01. Retrieved 2017-11-30.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named :0