Jump to content

Santiago Giménez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Santiago Giménez
Rayuwa
Haihuwa Buenos Aires, 18 ga Afirilu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Argentina
Italiya
Mexico
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Cruz Azul (en) Fassara2017-20228820
  Mexico national football team (en) Fassara2021-unknown value294
  Feyenoord (en) Fassara2022-unknown value6238
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 182 cm
IMDb nm13349476

Santiago Giménez Santiago Tomás Giménez (lafazin Mutanen Espanya: [sanˈtjaɣo toˈmas xiˈmenes]; an haife shi 18 Afrilu 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar Eredivisie Feyenoord. An haife shi a Argentina, yana wakiltar tawagar ƙasar Mexico.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.