Jump to content

Sara Ramadhani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sara Ramadhani
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 30 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da marathon runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Sara Ramadhani

Sara Ramadhani Makera (An Haife ta 30 Disamba 1987) ƴar tsere ce mai nisa ta Tanzaniya wacce ta ƙware a tseren gudun fanfalaki . Ta fafata ne a gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2016 inda ta ƙare a matsayi na 121 da 3:00:03. [1]

Sara Ramadhani

A shekarar 2019, ta wakilci Tanzaniya a gasar wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a birnin Rabat, Morocco. [2] Ta shiga gasar rabin marathon na mata kuma ba ta gama tseren ba. [2]

  1. "Sara Ramadhani". Rio 2016. Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 15 August 2016.
  2. 2.0 2.1 "2019 African Games – Athletics – Women's Half Marathon – Final". 2019 African Games. Archived from the original on 1 October 2019. Retrieved 1 October 2019.