Jump to content

Sarah Michael

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarah Michael
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ibadan, 22 ga Yuli, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Delta Queens (en) Fassara2008-2009
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2008-2008
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2008-
  Piteå IF (en) Fassara2009-200961
  Djurgårdens IF Dam (en) Fassara2010-2010197
KIF Örebro DFF (en) Fassara2011-20169838
Rynninge IK (en) Fassara2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Tsayi 172 cm

Sarah Michael (an haife ta a 22 ga Yulin shekarar 1990) ita ce ’yar wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Sarah Michael
Sarah Michael

Ta kasance memba na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, kuma ta halarci gasar Olympics ta bazara a 2008 da kuma Kofin Duniya na 2011.[1]

  1. Statistics Archived 2014-10-18 at the Wayback Machine in FIFA's website