Satam al-Suqami
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Riyadh, 28 ga Yuni, 1976 |
| ƙasa | Saudi Arebiya |
| Mutuwa |
1 World Trade Center (en) |
| Yanayin mutuwa | kisan kai (Jirgin Sama na Amurka Flight 11) |
| Karatu | |
| Makaranta |
King Saud University (en) |
| Sana'a | |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| IMDb | nm5280434 |

Satam Muhammed Abdel Rahman al-Suqami ( Larabci: سطام السقامي ) (an haife shi a ranar 28 ga Yuni, 1976; ya mutu a ranar 11 ga Satumba, 2001), yana ɗaya daga cikin mutane biyar da FBI ta bayyana a matsayin waɗanda suka yi fashin jirgin American Airlines Flight 11 a harin na 11 ga watan Satumban, 2001 .