Segun Toyin Dawodu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Segun Toyin Dawodu
Haihuwa Segun Toyin Dawodu
(1960-10-13) 13 Oktoba 1960 (shekaru 63)
Ijebu Igbo, Nigeria
Dan kasan America
Aiki Physician and Attorney
Shahara akan Physician
Uwar gida(s) Egbe Osifo-Dawodu[1]
Yanar gizo dawodu.com


Segun Toyin Dawodu (an haifeshi 13 Oktoba 1960) dan najeriya ne lilkitan kwakwalwa kuma lauya da kungiyan WellSpan Health, ya zama mataimakin farfesa a fanni maganin radadi a kwalejin magunguna na Albany.[2][3]

Dawodu ya bada gudunmuwa a mukalaloli da suka shafi kashin baya da magungunansu.[4] A shekarar 1998, ya bude kamfani mai suna "dawodu.com", wanda ya zama yanar gizo akan warware matsalolin siyasar najeriya kuma kamfanin yana cikin jerin na farkon a najeriya a alif na 1997.[5][6]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Dawodu yana da digiri a fanin magunguna daga jami'ar Ibadan, wanda take nijeriya. Daganan sai ya wuce jami'ar kasar turai yayi karatun lauya. Yayi digirin shi na biyu a fannin labarun magunguna a jami'ar Arewa maso Yamma watau a turance "Northwestern", ya kara da karatun gudanarda da kasuwanci a turance ake nufi da "Business Administration" (MBA) a jami'ar "Johns Hopkins Carey" da kuma wani karin karatu a fannin kula da lafiya da shugabanci a jami'ar "Oxford Reuben Kwaleji"[7]

Ya da shaidar daga hukumar maganin kwakwalwa, radadin ciwo da maganin motsa jiki da daisauransu..[8][9] Yana da shaidar kwalejin masu aikin kwakwalwa wanda take turai watau "Royal College of Surgeons of Edinburgh, Scotland" tun daga 2000 zuwa 2001, ya zama mai bada umarni akan abunda ya shafi kwakwalwa da ciwon ta da kuma abunda ya shafi mutuwar rabin jiki a asibitin turai mai suna Mount Sinai.[10]

Yana cikin masu ruwa da tsaki kuma marubuci a kungiyan "Ilimi Yanzu" a turance kuma "KNOWLEDGE NOW" wanda sunanta ya sauya zuwa suna zuwa "Publications of the American Academy of Physical Medicine and Rehabilitation".[11]

Kwarewa[gyara sashe | gyara masomin]

Dawodu masanin matsallar kwakwalwa ne a kasar Amurka,[12][13] haka kuma a kasar burtaniya yana tare da kungiyan masu magunguna "General Medical Council",[14] a kasar Nijeriya yana da lasisin kungiyar masu maganin.[15]

Lanbar Yabo[gyara sashe | gyara masomin]

• Dan kungiyar da kwamitin Magunguna na kasar Amurka.[16]

• Dan kungiyar masu bada maganin kwakwalwa na Amurka.[17]

• Abokin Aiki na kungiyar kwakwalwa na kasar Amurka.[18]

• Abokin Aiki a kungiyan kula da lafiya gari na Royal Society.[19]

• Abokin aiki na kungiyan magani na Royal Society of Medicine.[20]

• Abokin aiki na barayin labarai na mgunguna na kasar burtaniya watau "Faculty or Clinical Informatics UK"[21]

• Dan kungiyar sashen shugabanci da kuda narwa na magunguna watau "Faculty of Medical Leadership and Management.[22]

• Dan kungiyar masu aiki kwakwalwa na "Royal College of Surgeons of Edinburgh".[23]

References[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "MedAccess Board". Retrieved 2022-05-17.
  2. Sanusi, Sola (2019-07-30). "Segun Toyin Dawodu specialises in pain and sports medicine in US, also a lawyer". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2021-03-28.
  3. Sanusi, Sola (2019-07-30). "Segun Toyin Dawodu specialises in pain and sports medicine in US, also a lawyer". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2023-07-07.
  4. Template:EMedicine
  5. "Judging Informed Consent". Neurology Insights (in Turanci). 2022-08-04. Archived from the original on 2021-02-27. Retrieved 2021-03-28.
  6. "Dawodu.com" (in Turanci). Archived from the original on 2023-06-07. Retrieved 18 June 2023.
  7. "Segun Toyin Dawodu - Founder, Chief Executive Officer of PMREHAB Sports Medicine, Pain Medicine, Health Informatics in Gettysburg, Pennsylvania, United States of America | eMedEvents". eMedEvents.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-28.
  8. "Physicians". Pmrehab. Retrieved 2015-07-09.
  9. Latestnigeriannews. "Nigerian-born Segun Toyin Dawodu specialises in pain and sports medicine in US, he is also a lawyer". Latest Nigerian News (in English). Retrieved 2021-03-28.CS1 maint: unrecognized language (link)
  10. "Judging Informed Consent". Neurology Insights (in Turanci). 2018-10-16. Archived from the original on 2021-02-27. Retrieved 2021-03-28.
  11. Sanusi, Sola (2019-07-30). "Segun Toyin Dawodu specialises in pain and sports medicine in US, also a lawyer". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2021-03-25.
  12. "Search for a Physician". Nydoctorprofile.com. Retrieved 2015-07-09.
  13. "Segun Dawodu, MD - 0101227545 - Honors and Awards - Virginia Board of Medicine Profiles". www.vahealthprovider.com. Retrieved 2021-03-28.
  14. "GMC". Gmc-uk.org. Retrieved 2015-07-09.
  15. "Mbtt-Home". Mbtt.org. Retrieved 2015-07-09.
  16. American Association of Neuromuscular & Electrdiagnostic Medicine (AANEM) (2006). "Proper performance and interpretation of electrodiagnostic studies". Muscle & Nerve. 33 (3): 436–439. doi:10.1002/mus.20493. ISSN 0148-639X. PMID 16395691. S2CID 35431143.
  17. "AAPM&R - American Academy of Physical Medicine and Rehabilitation". Aapmr.org. Retrieved 2015-07-09.
  18. "Home | American Association of Neuromuscular & Electrodiagnostic Medicine". Aanem.org. 2015-01-01. Retrieved 2015-07-09.
  19. "RSPH - Royal Society for Public Health". Rsph.org.uk. 2017-12-23. Retrieved 2017-12-23.
  20. "Royal Society of Medicine;". rsm.ac.uk. Retrieved 2015-10-30.
  21. "Home | Faculty of Clinical Informatics". FacultyofClinicalInformatics.org.uk. 2020-05-06. Retrieved 2020-05-06.[permanent dead link]
  22. "Faculty of Medical Leadership and Management |". Fmlm.ac.uk. Retrieved 2015-07-09.
  23. "Dr. Segun Toyin Dawodu, MD, JD, MBA, LL.M, MS". Rcsed.ac.uk. Archived from the original on 2012-12-23. Retrieved 2015-07-09.


Template:Nigeria-academic-bio-stub