Seidou Idrissa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seidou Idrissa
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 24 Disamba 1985 (38 shekaru)
ƙasa Nijar
Najeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Chippa United FC-
  Niger national football team (en) Fassara2003-
Étoile Filante de Ouagadougou (en) Fassara2007-2007
KAA Gent (en) Fassara2008-2008
Rail Club du Kadiogo (en) Fassara2008-2010
Coton Sport FC de Garoua (en) Fassara2010-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 187 cm

Saïdou Idrissa (an haifeshi ranar 24 ga Disamba 1985), [1]ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba na AS SONIDEP. Ya wakilci ƙasar Nijar a matakin ƙasa da ƙasa.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Idrissa a Yamai.

Bayan wani lokaci a Belgium tare da KAA Gent, ya sanya hannu a Cotonsport FC de Garoua a 2010.

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Idrissa ya buga wa Nijar wasa daga 2003 zuwa 2013.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]