Jump to content

Seidu Al-Hassan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seidu Al-Hassan
Rayuwa
Haihuwa Tamale
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta University of Cape Coast
University of Ghana
Northern School of Business Senior High School (en) Fassara
Matakin karatu ikonomi
Master of Science (en) Fassara
Harsuna Harshen Dagbani
Turanci
Sana'a
Sana'a Malami, researcher (en) Fassara da Mai tattala arziki
Imani
Addini Musulunci

Seidu Al-Hassan masanin tattalin arzikin fannin gona ne na kasar Ghana, kuma mataimakin shugaban Jami'ar Development Studies a Tamale, Yankin Arewa, Ghana. [1][2] Ya ɗauki matsayin mataimakin shugaban majalisa a ranar 1 ga watan Satumba 2022.[3]

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Al-Hassan ya fito ne daga Jisonaayili, wani yanki na Tamale, kuma ya yi karatu a Makarantar Kasuwanci ta Arewa.[4] Ya yi karatun tattalin arziki a Jami'ar Cape Coast (1989-1993) kuma yana da digiri na biyu (1994-1996) da PhD (2004) daga Jami'ar Ghana.[3]

Wallafe wallafen da aka zaba

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Al-Hassan, Seidu (2015). Ghana's Shea Industry: Knowing the Fundamentals (in Turanci). Institute for Continuing Education and Interdisciplinary Research, University for Development Studies. ISBN 978-9988-2-2174-4.
  • Quartey, Peter; Al-Hassan, Seidu (2008). The Inter-relationship Between Land Ownership, Access to Finance, and Product Markets in Ghana (in Turanci). Institute of Statistical, Social & Economic Research, University of Ghana. ISBN 978-9964-75-064-0.
  • Al-Hassan, Seidu (2008). Technical Efficiency of Rice Farmers in Northern Ghana (in Turanci). African Economic Research Consortium. ISBN 978-9966-778-26-0.
  1. "The Vice-Chancellor". www.uds.edu.gh. University for Development Studies. Retrieved 22 March 2024.[permanent dead link]
  2. "Seidu Al-Hassan". International Growth Centre (in Turanci). Retrieved 22 March 2024.
  3. 3.0 3.1 "Profile of Professor Seidu Al-hassan. Incoming Vice Chancellor". www.uds.edu.gh. University for Development Studies. 10 June 2022. Retrieved 22 March 2024.
  4. "Vice President Bawumia joins as NOBISCO marks 50 years of excellence" (in Turanci). Ghana Broadcasting Corporation. 28 November 2022. Retrieved 22 March 2024.

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]