Shahidi
Iri |
title (en) taken girmamawa |
---|---|
Muhimmin darasi | Istishhad (en) |
Addini | Musulunci da Sufiyya |
Shahid da Shaheed (larabci شهيد šahīd, jam'i: Larabciشُهَدَاء, šuhadāʾ ; mace: šahīda) kalmar tasamo asali ne daga cikin Kalmar Larabci na Qurani dake nufin "shaida" kuma ana amfani da ita a dangana wa wanda yayi shahada wurin mutuwarsa.[1] ana amfani da Kalmar ga musulmi da suka rasu ta hanyar daukaka Kalmar Allah, a matsayin girmamawa, musamman wadanda suka mutu yayin jihadi, ko a tarihi ga wadanda suka mutu wurin fadada addinin Allah (Musulunci). Aikin yin Shahada shi akekira da istishhad.
Kalmar shahid a Larabci na nufin "shaida". "shaida", a cikin Sabon alkawari ko "martyr"), Asalin farkon Kalmar martyr. Shahid yazo da dama acikin Quran a siffar dake nuna "shaida", amma sau daya a siffar datake nuna wanda yayi shahada, "martyr; mutumin daya mutu saboda addinin sa "; a wannan siffar ne daga baya yasamu amfani a hadisai sosai.[2][3]
As with the English word martyr, in the 20th century, the use of the word shahid has come to have both religious and non-religious connotations, and will often be used to describe those who have died for non-religious ideological causes.[4] Shahid da turanci Martyr. Shahidi a musulunce shine duk wani mutumin da aka kashe akan hanyar shahada, kuma ana masa zaton ya mutu dan'Aljannah ne shi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Khalid Zaheer (November 22, 2013). "Definition of a shaheed". Dawn. Retrieved 11 January 2016.
- ↑ "The word shahid (plural shahada) has the meaning of "martyr" and is closely related in its development to the Greek martyrios in that it means both a witness and a martyr [...] in the latter sense only once is it attested (3:141)." David Cook, Oxford Bibliographies
- ↑ "Henry George Liddell, Robert Scott, A Greek-English Lexicon, μάρτυ^ς". www.perseus.tufts.edu.
- ↑ Habib, Sandy (2017). "Dying for a Cause Other Than God: Exploring the Non-religious Meanings of Martyr and Shahīd". Australian Journal of Linguistics. 37 (3): 314. doi:10.1080/07268602.2017.1298395.