Shanga (Nijeriya)
Appearance
Shanga | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Kebbi | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Shanga, karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya. Tanada words Kuma tanada qauyuka da dama, daga cikin kauyukan akwai @saminaka @giron masa @takware @dan zugun garaba da dai sauran su
Wannan qauyukan Dan Zugun garba da giron masa sune wanda sukafi shahara a bangaren noman Ayaba (banana) a jihar kebbi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.