Shehab El-Din Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shehab El-Din Ahmed
Rayuwa
Haihuwa Misra, 22 ga Augusta, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Petrojet FC (en) Fassara-
Al Ahly SC (en) Fassara2008-2014483
  Egypt national under-20 football team (en) Fassara2009-
Q1723220 Fassara2010-
Tala'a El Gaish SC2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 73 kg
Tsayi 169 cm

Shehab El-Din Ahmed ( Larabci: شهاب الدين أحمد‎ ) (an haife shi a ranar 22 ga watan Agustan shekarar 1990, Alkahira ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Masar wanda ke taka rawa a matsayin ɗan wasan tsakiya . [1] Ya fara zama na farko tare da Al Ahly a wasan Premier a 20 Mayun shekarar 2009 tare da Tersana . Ya kuma zira kwallaye 3 a raga a firimiya da kuma shahararren cin nasara akan Ettihad Libya a wasan kusa dana karshe na gasar zakarun turai shekarar 2010 daga bugun daga nesa. [2] [3]

Ya shiga gasar Olympics ta bazara a Masar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Shehab Ahmed[permanent dead link] footmercato.net
  2. .Jose names recently-promoted trio for Tersana trip Archived 2012-02-23 at the Wayback Machine filgoal.com
  3. Last-gasp Ahli set up league decider Archived 2012-02-23 at the Wayback Machine filgoal.com