Jump to content

Sheikh Aliyu Jaber

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sheikh Aliyu Jaber
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 3 ga Faburairu, 1976
ƙasa Yemen
Indonesiya
Mutuwa Jakarta, 14 ga Janairu, 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Koronavirus 2019)
Karatu
Harsuna Larabci
Indonesian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Mai da'awa, Ulama'u, qāriʾ (en) Fassara, Liman da ɗan wasan kwaikwayo
Imani
Addini Musulunci
Sheikh Aliyu Jabir

Sheikh Aliyu Jabir (An haife shi a ranar 3 ga watan Febrairu, shekarar 1976). Ya kasance mazaunin garin Madina dake ƙasar Saudi Arabiyya yakasance malamin addinin musulunci kuma makaranci Al-Kur'ani Hafizin Al-kur'ani mai girma.

Mallam Aliyu Jaber ya kasance mazaunin ƙasar Madinah ne dake Saudi Arebiya.

Sheikh Aliyu Jabir, Allah ya karbi ransa a kasar Indonesiya.Ya rasune 14 ga watan Janairu, shekara ta 2021).

Sunan matarsa Deva Rachman ana kiranta da Ummu Fahad ko Umi Nadia.


Mallamin ya kasance yana da yara kamar haka; Al-hassan Ali Jabir, Ghait Ali Jabir, Fahad Ali Jabir