Siradji Sani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Siradji Sani
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 4 ga Faburairu, 1980
Wurin haihuwa Maradi
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Ataka
Wasa ƙwallon ƙafa
Sport number (en) Fassara 12

Siradji Sani (an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairun 1980[1] a Maraɗi) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ya bugawa Thermál Veľký Meder kuma anan ya buga wasan shi na ƙarshe. Har ila yau, yana da shaidar zama ɗan ƙasar Slovakia.[2]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2023-03-03.
  2. https://futbal.spravy.sk/clanok/1200524-slovak-z-nigeru-siradji-sani-uz-sa-tu-citim-ako-doma/[permanent dead link]