Sofiane Harkat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sofiane Harkat
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Aljeriya
Sunan asali سفيان حركات
Suna Sofiane (en) Fassara
Shekarun haihuwa 26 ga Janairu, 1984
Wurin haihuwa Aljir
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Mai buga baya
Wasa ƙwallon ƙafa

Sofiane Harkat (an haife shi a ranar 26 ga watan Janairun shekara ta 1984 a Algiers ), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Aljeriya wanda ke taka leda a ƙungiyar CR Belouizdad a gasar Ligue ta Aljeriya wace take yankin africa Professionnelle 1.

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Agustan shekarar 2011, Harkat ya sanya hannu kan kwangilar yarjejeniyar shekara guda tare da kulob ɗin Al-Qadisiyah FC na Saudi Arabia.[1] Sai dai an kawo ƙarshen kwantiraginsa kafin a fara kakar wasa ta bana kuma ya shafe sauran kakar bana ba tare da kulob ba.[2] A cikin Fabrairun 2012, ya fara horo tare da CS Constantine .[3]

A ranar 17 ga watan Yunin Shekarar 2012, Harkat ya sanya hannu kan kwangilar shekaru biyu tare da CR Belouizdad.

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Kulob[gyara sashe | gyara masomin]

  • MC Alger
    • Zakaran Algeria na kasa : 2009–10

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. T.O. (August 5, 2011). "Sofiane Harkat opte pour Al-Qadisiya" (in French). DZFoot. Archived from the original on September 15, 2011. Retrieved June 18, 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. Ouali K. (June 17, 2012). "Sofiane Harkat pour deux ans au CR Belouizdad" (in French). DZFoot. Retrieved June 18, 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. Aggoune, Tahar (February 28, 2012). "Boulhabib : "L'histoire d'El Harrach ne nous concerne pas"" (in French). Le Buteur. Archived from the original on July 9, 2012. Retrieved June 18, 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]