Sone Aluko
Appearance
Sone Aluko (an haife shi a shekara ta 1989) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 2009.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Aluko
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.