Sonu Sood
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Punjab (Indiya), 30 ga Yuli, 1973 (49 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Karatu | |
Harsuna |
Tamil (en) ![]() Talgu Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a |
afto, model (en) ![]() |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm1399243 |
Sonu Sood (An haifeshi ranar 30 ga watan Yuli, 1973) ya kasance jarumin finafinan Indiya, furodusa, masanin ado, kuma mai ba da agaji da taimakon jama'a wanda ke yawan fitowa a finafinan Hindi, Telugu, da Tamil.
A shekarar 2009, ya sami lambar yabo ta Nandi ta Jihar Andhra Pradesh wato Nandi Award for Best Villain da Kyautar Filmfare Award for Best Supporting Actor- Telugu saboda fim ɗin sa mai farin jini na harshen Telugu mai suna Arundhati . A cikin shekarata 2010, ya sami lambar yabo ta Apsara Award for Best Actor in a Negative Role da kuma IIFA Award for Best Performance in a Negative Role saboda kokarinsa a fim ɗin Dabangg na Bollywood. A shekarar 2012, ya sami lambar yabo ta SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role (Telugu) saboda fim din da ya fito mai suna Julayi . An fi saninsa bisa fitowar da yayi a finafinai kamar su Yuva (2004), Athadu (2005), Aashiq Banaya Aapne (2005), Ashok (2006), Jodhaa Akbar (2008), Arundhati (2009), Dookudu (2011), Shootout at Wadala (2013), Barka da Sabuwar Shekara (2014), Kung Fu Yoga (2017) da Simmba (2018). Ya kuma bayyana a cikin tallan Apollo Taya.
Karatu[gyara sashe | gyara masomin]
Sonu Sood ya yi karatu a Makarantar Sacred Heart School, Moga, da kuma Yeshwantrao Chavan College of Engineering (YCCE), Nagpur.
Aiki/Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]
A shekarar 1999 ne aka fara haska Sood a fina-finan harshen Tamil tare da Kallazhagar da Nenjinile . Sannan ya fito a matsayin bos a cikin fim din Telugu mai suna Hands Up! a shekarar 2000. A 2001, ya fito a Majunu . Sannan ya kara fitowa a fina-finan Hindi, tare da Shaheed-E-Azam, a matsayin Bhagat Singh a 2002. Sood ya sake samun sanayya bayan fitowar sa a matsayin ɗan'uwan Abhishek Bachchan a cikin shirin Mani Ratnam na Yuva a 2004 da Aashiq Banaya Aapne a 2005.
Finafinan sa[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara | Suna | Matsayi | Yare/harshe | Bayani |
---|---|---|---|---|
1999 | Kallazhagar | Soumya Narayanan (Priest) | Tamil | |
Nenjinile | Gangster | Tamil | ||
2000 | Hands Up! | Tuglak | Telugu | |
Sandhitha Velai | Sandeep | Tamil | ||
2001 | Majunu | Heena's brother | Tamil | |
2002 | Shaheed-E-Azam | Bhagat Singh | Hindi | |
Zindagi Khoobsurat Hai | Muraad | Hindi | ||
Raja | Bhavani | Tamil | ||
2003 | Ammayilu Abbayilu | Rakesh | Telugu | |
Kovilpatti Veeralakshmi | Rajiv Mathur | Tamil | ||
Kahan Ho Tum | Karan | Hindi | ||
2004 | Netaji Subhas Chandra Bose: The Forgotten Hero | Lt. Col Shah Nawaz Khan | Hindi | |
Mission Mumbai | Capt. Rajeev Singh | Hindi | ||
Yuva | Gopal Singh | Hindi | ||
2005 | Sheesha | Raj | Hindi | |
Chandramukhi | Oomayan | Tamil | ||
Super | Sonu | Telugu | ||
Athadu | Malli | Telugu | ||
Aashiq Banaya Aapne | Karan Oberoi | Hindi | ||
Siskiyaan | Dr. Vishwas | Hindi | ||
Divorce: Not Between Husband and Wife | Siddharth Joshi | Hindi | ||
2006 | Ashok | K K | Telugu | |
Rockin' Meera | Prince | English | ||
2008 | Jodhaa Akbar | Prince Sujamal | Hindi | Nominated, Filmfare Best Supporting Actor Award |
Mr Medhavi | Siddharth | Telugu | ||
Singh Is Kinng | Lakhan 'Lucky' Singh | Hindi | ||
Ek Vivah Aisa Bhi | Prem Ajmera | Hindi | ||
2009 | Arundhati | Pasupathi | Telugu | Nandi Award for Best Villain Filmfare Best Supporting Actor Award (Telugu) |
Dhoondte Reh Jaaoge | Aryan | Hindi | ||
Anjaneyulu | Bada | Telugu | ||
Bangaru Babu | Rajendra | Telugu | ||
Ek Niranjan | Johnny Bhai | Telugu | ||
City of Life | Basu/Peter Patel | English | ||
2010 | Dabangg | Chhedi Singh | Hindi | Apsara Award for Best Actor in a Negative Role IIFA Award for Best Performance in a Negative Role |
2011 | Shakti | Mukthar | Telugu | |
Theenmaar | Sudhir | Telugu | ||
Bbuddah... Hoga Tera Baap | ACP Karan Malhotra | Hindi | ||
Kandireega | Bhavani | Telugu | ||
Dookudu | Nayak | Telugu | Best Actor in a Negative Role | |
Vishnuvardhana | Adhishesha | Kannada | Nominated, SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role - Kannada Nominated, Sandalwood Star Award for Best Actor in a Negative Role Nominated, Bangalore Times Film Award for Best Actor in a Negative Role Male | |
Osthe | Boxer Daniel | Tamil | ||
2012 | Maximum | Inspector Pratap Pandit | Hindi | |
Uu Kodathara? Ulikki Padathara? | Phanindra Bhupathi | Telugu | ||
Julai | Bittu | Telugu | Nominated, SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role (Telugu) | |
Madha Gaja Raja | Unknown | Tamil | Unreleased | |
2013 | Shootout at Wadala | Dilawar Imtiaz Haksar | Hindi | |
Ramaiya Vastavaiya | Raghuveer | Hindi | ||
Bhai | James | Telugu | ||
R... Rajkumar | Shivraj Gurjar | Hindi | ||
2014 | Entertainment | Arjun | Hindi | |
Aagadu | Damodar | Telugu | ||
Happy New Year | Jagmohan Prakash (Jag) | Hindi | ||
2016 | Saagasam | Bittu | Tamil | |
Xuanzang | Harsha | Mandarin | ||
Ishq Positive | Himself | Urdu | Pakistani Film Cameo appearance | |
Devi | Raj Khanna | Tamil | ||
Abhinetri | Telugu | |||
Tutak Tutak Tutiya | Hindi | Also producer | ||
2017 | Kung Fu Yoga | Randall | Mandarin Hindi English |
|
2018 | Paltan | Maj. Bishen Singh | Hindi | |
Simmba | Durva Ranade | Hindi | ||
2019 | Kurukshetra | Arjuna | Kannada | |
Devi 2 | Raj Khanna | Tamil | Cameo Appearance | |
Abhinetri 2 | Telugu | |||
Sita | Basavaraju | Telugu | ||
2021 | Alludu Adhurs | Gaja | Telugu | |
Acharya | Telugu | Filming | ||
Prithviraj | TBA | Hindi | Filming | |
Thamilarasan | TBA | Tamil | Filming |
Iyali[gyara sashe | gyara masomin]
Sood ya auri matarsa Sonali, wadda 'yar kabilar Telugu ce a shekarar 1996. Suna da 'ya'ya maza guda biyu.
Aiyukan Agaji[gyara sashe | gyara masomin]
Sood Charity Foundation[gyara sashe | gyara masomin]
Sood ya kafa gidauniyar Sood Charity Foundation "don taimakawa mutane masu girman jiki".
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]