Jump to content

Stella Ngwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Stella Ngwu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2015 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015
Rayuwa
Haihuwa Igbo Etiti, 9 ga Yuli, 1958 (66 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Stella Uchenna Obiageli Ngwu: (An haife ta 9 ga watan Yuli 1958), yar siyasan Najeriya ce daga jihar Enugu, Najeriya . Ita 'yar asalin Ukehe ce a karamar hukumar Igbo-Etiti ta jihar Enugu. Ta wakilci Mazabar Tarayya ta Igbo-Etiti/Uzo-Uwani a Majalisar Wakilai daga 2011 zuwa 2019 karkashin Jam’iyyar Demokradiyyar Jama’a . [1] [2] A shekarar 2016, babbar kotun tarayya, sashin Abuja ta kore ta daga majalisar amma ta sake lashe zabe a shekarar 2017.[3]

 

  1. https://www.pulse.ng/news/local/rep-decries-high-number-of-abandoned-constituency-projects-in-enugu-communities/5k4ghhb
  2. "Enugu Women Reiterate Support for Ugwuanyi's Re-election Bid". This Day Live. 20 January 2019. Retrieved 22 November 2020
  3. Onochie, Bridget Chiedu (19 October 2016). "Court sacks Enugu House of Reps' members". Guardian. Retrieved 22 November 2020