Jump to content

Steve Ball

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Steve Ball
Rayuwa
Haihuwa Colchester, 2 Satumba 1969 (55 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arsenal FC1987-198900
Colchester United F.C. (en) Fassara1989-199040
Norwich City F.C. (en) Fassara1990-199220
Cambridge United F.C. (en) Fassara1992-199200
Colchester United F.C. (en) Fassara1992-1996647
Sudbury Town F.C. (en) Fassara1996-19987714
Heybridge Swifts F.C. (en) Fassara1998-1998
Long Melford F.C. (en) Fassara2003-2003
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
steave

Steve Ball (an haife shi ranar 2 ga watan Satumban 1969) ƙwararren dan wasa ne kuma mai kula da tsare tsare na ƙwallon ƙafa daga ƙasar Ingila. Yanzu haka shine mai kula da tantagaryar kwallo na League Two club Colchester United.

Sana'arsa ta kwallo ta fara ne akulob din Arsenal

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.